IQNA - Majalisar ilimin kur'ani mai tsarki mai alaka da hubbaren Abbasiyawa ta gudanar da tarukan kur'ani da dama a larduna daban-daban na kasar Iraki a daidai lokacin da ake gudanar da bukukuwan ranar kur'ani mai tsarki ta duniya.
Lambar Labari: 3492699 Ranar Watsawa : 2025/02/07
Tehran (IQNA) miliyoyin mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah (SAW) suna gudanar da tarukan arbaeen na Imam Hussain (AS).
Lambar Labari: 3485258 Ranar Watsawa : 2020/10/08
Bangaren kasa da kasa, wata tawagar malamai da masana daga cibiyar Azhar ta kasar Masar karkashin Walid Matar ta ziyarci hubbaren Imam Ali (AS) da ke Najaf.
Lambar Labari: 3482351 Ranar Watsawa : 2018/01/31
Bangaren kasa da kasa, za a fara gudanar da zaman makoki a masallacin Los Angeles a yau laraba domin fara shirin shiga watan Muharram.
Lambar Labari: 3481914 Ranar Watsawa : 2017/09/20